Sheikh Albani Zaria Tafseer

by AdamsDUT


Music & Audio

free



Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh Muhammad Awwal Adam Alban...

Read more

Wannan application na dauke da tafseer naa alqurani mai girma wanda Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Bayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Tafseer za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar hakasheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheensheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkamsheikh Jafar Mahmud Adam tafsersheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3sheikh Mohammmad Abani Zaria lecturessheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslimsheikh Ali Isah Fantami lecturessheikh Ahmad sulaiman quran recitationsheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitationSheikh ibrahim Aminu daurawa lecturesSheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihisheikh mohammad bin usaman kano lecturessheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombesheikh bin usman kanoDr Abdullah usman gadon kaya.sheikh abdulrazak yahya haifan.sheikh abubakar gumiZa kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher Audio Quran OfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikh Saud ShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio Quran OfflineSheikh Mishary bin Rashid al-AfasySheikh Saad al-GhamidiSheikh Khalil al-HusaryQuran Mishary Rashid OfflineDon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.Brief history about Sheikh Albani Zaria The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.